Wata Sabuwar wani babban alamari Yana Shirin faru tsakanin Baba Dan Audu da Hadizan Saima

A safiyar yau alhamis wasu hotunan fitattun Jaruman Kannywood guda biyu Rabiu Rikada wanda ake Kira da baba Dan Audu da Hadizan saima suketa yawo a kafofin sada zumunta.

Saidai yanayin yadda wani gajeran bidiyo da akaga baba dan Audu da Hadizan saima suna rera sabuwar Waka Mai taken “Lamba” Wanda Umar m shariff ya rerata ya matukar nishadantar da mutane.

Saidai masoyan Hadizan saima da Rabiu Rikada sunyita bayyana ra’ayinsu inda suke fadin cewar yakamata ace baba Dan Audu sunyi aure da Hadizan saima domin kuwa sun matukar Dace da juna acewar masoyan jaruman.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button