Allah sarki Kalli cikakken videon yadda aka gudanar da shagalin sunan jikar jaruma Hafsat Idris ta kannywood

Daya daga cikin jarumai manya na masana’antar kannywood hafsat Idris tayi shagalin sunan jikarta wanda yarta ta haifa Mata a Makon daya wuce Kuma aka saka Mata suna Hafsat.

Idan baku mantaba a shekarar data gabata dai anyi shagalin bikin babbar Yar jarumar kannywood hafsat Idris, Wanda yasamu halartar manyan jarumai a kannywood.

Inda a wannan Makon dai jarumar ta kannywood ta wallafa hotunanta tareda na jikar nata, inda ta bayyana cewar ansakawa jaririyar sunanta wato hafsat.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button