Wata Sabuwa kalli yadda sadiya haruna ta rungume abokin aikinta bayan sakesa da akayi

Idan baku mantaba munkawo muku labarin yadda aka Kama na hannun Daman sadiya haruna Wanda ake Kira da (Best), wannan lamarin dai yasamo asaline a lokacin da Sadiya Haruna ta tashi daga shagonta izuwa gidanta a birnin kano.

Fitowarta keda wuta itada kaninta saidai acewarta kanin nata yafara tafiya kafin ita inda ba’asan kosu wanene ba Suka kamasa tareda tafiya dashi, bayan sakin kanin nata lokacin da akemai tambayoyi akan abubuwan dasuka faru ya bayyana cewar suna Neman yayar tasane sadiya haruna Kuma sunyitamai tambayoyi akan cewar a Ina zasu sameta Saidai yaki Basu hadin Kai.

Daga bisani dai bayan Kiran wayar kanin Nata sadiya haruna ta bayyana musu cewar karsu cutar Mata da kaninta Dan Haka Zata kawo kanta duk inda suke, inda Haka kuwa akayi takai kanta suka tafi da ita sannan Suka sake kanin nata.

Shikuma abokin aikin sadiya haruna wato (besty) an bayyana cewar shima ankamasa dashi da motar sadiya haruna, inda wannan bidiyon da Sadiya Haruna take murna ba murnar komai bace illa murnar sake Mata abokin aikin nata wato (besty) da akayine kamar yadda zaku gani a bidiyon kasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button