A karon farko Maryam Yahaya ta zazzagi masoyanta akan mummunan abinda suke fada akanta

Tiktok dai yazama wani waje Wanda matan arewacin najeriya Suka maidashi wajan fadace fadace dacin mutuncin junansu.

Wani Sabon alamari dayake faruwa da daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood Maryam yahaya a shafin tiktok shine yadda wasu suke zagin jarumar akan bata bibiyar masoyan nata.

Manhajar tiktok dai wajene wanda samari da Yan Mata suka Mayar dashi wajan dandalin nishadi da ban dariya, Haka wasu sun maidashi wajan zage zage dacin mutuncin juna musamman a arewacin najeriya.

Kasancewar yadda jaruma Maryam yahaya takeda masoya sama da dubu dari biyu dawani abu (200,000+ followers) wanda suke bibiyarta, saidai agefe guda jarumar batabin kowa ma’ana bata (following back) yasa wasu Matasa a shafin sukaita zagin iyayenta akan cewar tanada girman kai.

Saidai a jiya jarumar tasake wani bidiyo wanda tayisa acikin shagonta inda take bayyana cewar ” duk wanda ya zageta ba ita ya zagaba Iyayensa ya zaga”

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button