Sanda season 2 episode 4 original
Kamar yadda muka Saba kawo muku Fina finai masu dogon zango domin jindadinku a wannan Karon munkawo muku cigaban Shirin Abale maisuna “sanda”
Gamasu bibiyar Shirin sanda dai acikin wancan satin daya wucedai munga yadda sanda yazo gidan abokinsa likita domin ya ceto rayuwarsa wajan cire masa harsashin Dake jikinsa.
Saidai Matar abokin sanda hankalinta Bai kwanta da zuwan sanda gidansu ba kasancewar yadda taga ana nemansa ruwa a jallu, hakan zai iya saka mijinta acikin matsala.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.