Allah sarki a karon farko Ummi Rahab ta bayyana hoton mahaifinta Masha Allah

Daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood Ummi Rahab ta bayyana hoton mahaifinta a karon farko a shafinta na Instagram tareda yin wasu Rubutu a kasan hoton.

Ummi Rahab dai a kwanakin baya sun samu matsala da asalin maigidanta Jarumi Adam a zango inda a wannan lokacin wani lauya Mai Kare hakkin dan Adam lawal gusau ya bayyana cewar yakamata a Maida Ummi Rahab wajan iyayenta domin baikamata ace yarinya Mai karancin shekaru haka Bata kusa da iyayenta ba.

Saidai a wannan lokacin anyita cece kuce inda wasu suke bayyana cewar asalinta bama Yar najeriya ba, inda wasu suke fadin cewar Yar najeriya ce Amman basusan mahaifanta ba.

Saidai Bayan wallafa hoton wani Farin fata Wanda kana ganinsa kaga balarabe ya janyowa Ummi Rahab din kananan maganganu Dakuma zagi awajan masu bibiyarta a shafukan sada zumunta kamar Haka zakuga yadda mutane suke fadin maganganu acikin hotunan kasannan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button