Wata Sabuwa kalli Yadda jarumar kannywood takeyima Dauda kahuta rarara Maular kudi

Wani sautin muryar jarumar kannywood Maryam kk tana fadin cewar “Samha tazo maula taga kudi ta rikice” acikin wani gajeran bidiyo.

Fitacciyar jarumar kannywood samha m Inuwa Wanda a kwanakin baya ta yaga gudar naira dubu daya, Haka zalika ta face majina da gudar naira dubu daya anjiyo sautin muryar daya daga cikin jaruma kannywood Maryam kk tana fadin Samha tazo maula.

Hoton bidiyon dai ya bayyana inda akaga fitaccen mawakin siyasa Dauda kahuta rarara tareda tawagarsa a zaune awani wajan Shakatawa Wanda hakan Yana nuni da suna tattauna magana muhimmiya awajan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button