Alhamdulillah Kalli video Shagalin cikar Auren Mawaki Ali jita da Matarsa Nafisa Shekara 13

Daya daga cikin mawakan arewacin najeriya Ali Isa jita yacika shekara goma Sha uku da aure shida abar kaunarsa Nafisat.

Ali jita dai tsohon mawakin hausane Haka zalika haryanzu Ali jita Yana cikin mawakan da akeji dasu a arewacin najeriya kasancewar yadda ya gyara salon wakarsa yake tafiya da irin wakokin zamani kamar saura na mawakan.

Cikin wani bidiyon Mai tsawon mintuna uku Wanda Ali jita ya wallafa a shafinsa na Instagram zakuga yadda suke rera Waka shida matarsa cikin jindadi da walwala.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button