Allah sarki Ashe Wannan shine Dalilin Dayasa aka Kai Sadiq Sani Sadiq kotu innalillahi

Acikin wannan makonne dai wani rahoto yaketa yawo a kafofin sada zumunta na cewar ana neman daya daga cikin jaruman kannywood Sadiq Sani Sadiq ruwa a jallu.

Inda rahoton ya bayyana cewar kotu ta gayyaci Sadiq Sani Sadiq domin ya gurfana a gabanta domin amsa wasu tambayoyi saidai jarumin yaki amsa Kiran da Kotun tayi Masa.

Inda acikin wannan bidiyon damuka samu zakuji yadda akayi cikakkiyar Hira da Sadiq Sani Sadiq inda yake bayyana cewar Shi Babu Wanda yakawo Masa sammaci, Kuma baisan ma ana nemansa a kotu ba domin ba’a kawomai takardar gayyata gidansa ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button