Allah sarki Yanxu kotu ta tura sadiya haruna gidan yari na tsawon watanni shida
Wani rahoto damuke samu daga gidan radio freedom dake birnin Jahar kano dabo ta bayyana cewar yanzu Haka an tura keyar shahararriyar Mai Saida maganin mata sadiya haruna izuwa gidan yari.
Inda wannan labarin ya karade shafukan sada zumunta kasancewar yadda abun yazowa mutane da bazata, domin zaman Shari’ar anyishine da tsohon jarumin kannywood Isa A Isa.
Kotu ta tuhume sadiya haruna dacin zarafin Isa A Isa wajan yin amfani da kalamai munana akansa, da wannan Kotun ta yankewa sadiya haruna hukuncin zama agidan yari na tsawon watanni shida batareda biyan kudin Tara ba.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.