Innalillahi Kai Duniya Kalli yadda waya Budurwa take rawar nuna tsaraicinta a tiktok

Tiktok yazama wani fagen da wasu matan arewacin najeriya suka maidashi wajan tallan kansu tareda aikata Abubuwan dasuka sabawa addinin musulunci.

A kwanakin baya dai anyi fadace fadace a shafin na tiktok wanda yakasance matan arewacin najeriya ne suke wannan fadace fadacen, wanda suka hada da wata da ake Kira da Aisha Zaki Dakuma suddenly.

Saidai wata budurwa tafito tayi Jan hankali ga wannan budurwar dake rawar nuna tsaraicinta a shafin tiktok inda ta bayyana da cewar taji tsoron Allah domin kuwa akwai mutuwa, gadai cikakken bidiyon wa’azin da Budurwar takeyi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button