Innalillahi Teemah Makamashi tayi murna da shigar Sadiya haruna gidan kurku

Wani rahotonni dayaketa yawo a kafofin sada zamunta cewar Mai Saida maganin Mata Dana maza wato sadiya haruna ankaita kurku na tsawon watanni shida.

Labarin dai yasamo asaline tun wani Rikici tsakanin sadiya haruna da jarumin kannywood Isa A Isa, kan auren mutu’a da Sadiya Haruna tace sunyi dashi a shekarun baya dasuka wuce.

Cikin rahoton damuka samu a bayyana cewar sadiya haruna tayi amfani da kalamai na tozarci da cin mutunci ga jarumin wannan Dalilin yasa Kotun ta yanke Mata Zaman gidan yari harna tsawon watanni shida batareda Tara ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button