Kalli cikakken videon jerin jaruman kannywood da ya’yansu Suka gajesu a harkar film
Wani abun birgewa da masana’antar Shirya Fina finan Hausa shine yadda wasu ya’yan suka gaji iyayensu a harkar Fina finan Hausa.
Cikin jerin jaruman damuka kawo muku akwai irinsu
- Mustapha badaru nacikin Shirin dadin Kowa inda ya kasance Dane ga Jarumi Mijinyawa.
- Hannafi Rabilu Musa Ibro da Ummi ibro dukkansu sun kasance ya’ya ne ga fitaccen jarumin kannywood Marigayi Rabilu Musa Ibro Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama.
- Akwai Ahmad Ali Nuhu Dan sarki Ali Nuhu duk da acikin wata hirarsa da BBC Hausa Ahmad Ali Nuhu ya bayyana cewar yanzu yadaina fitowa acikin Fina finan hausan.
- Akwai jaruma Saratu Yar marigayiya Aisha Dan Kano Allah ubangiji yaji kanta da Rahama.
- Maryam booth Yar gidan marigayiya Zainab both Allah yaji kanta da Rahama Amin.
Wannan sune Kadan Daga Cikin ya’yan manyan jaruman kannywood dasukai gaji iyayensu a harkar Fina finan hausa, Amman ga cikakken bidiyon domin ku kalla da idanunku.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.