Wata Sabuwa Auren Rayya Tacikin Shirin Kwanacasa’in Yana neman zama gaskiya da difiti gwamna

Gamasu bibiyar Shirin Kwanacasa’in Wanda yake zuwa tashar arewa24 duk Ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare zasuga yadda Adnan yake neman auren Rayya duk da kuwa hajiya rabi bawa Mai kada taso tahanasa.

Kasancewar yadda hajiya bawa Mai kada taso Adnan ya auri Salma sabida idan yazama difiti gwamna su samu hanyar dazata fito da mijinta dayake tsare agidan yari.

Saidai a gefe guda yanayin yadda Soyayyar Rayya da Adnan acikin Shirin Kwanacasa’in wasu suna ganin kamar gaske ne domin kuwa akan samu jaruman dasuke fara Soyayya acikin film daga baya Kuna saitaza zama gaske, misali sani Danja da Mansurah isah.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button