Allah sarki videon jarumar da ake bawa naira dubu uku N3,000 idan tayi film din hausa innalillahi

Cikin wani shiri maisuna daga bakin Mai ita Wanda yake zuwa daga gidan jaridar BBC Hausa inda suke gayyatar jaruman kannywood domin suzo ayi Hira dasu.

A wannan Makon ansamu bakoncin daya daga cikin iyaye Mata acikin masana’antar kannywood wato ladin cima, ta bayyana asalinta Yar katsina ce Kuma tafara harkar wasan Hausa tun lokacin da akeyin na gidan tv wato Drama.

Ladin cima ta bayyana cewar shigarta harkar Fina finan Hausa shine lokacin da Allah yayiwa mijinta rasuwa, bayan nan tafara harkar wasan Hausa na dram lokacin ma a Jahar Kaduna suke zuwa yayi tundaga Kano duk ranar juma’a sukeyin dramar.

Daga baya bayan kirkirar masana’antar kannywood tafara fitowa acikin wasu Fina finai daban daban, cikin hirar ladin cima ta bayyana wani irin Hali data shiga acikin sabuwar shekarar 2022.

Jaruma ladin cima ta bayyana cewar inda badaban ikon Allah da yanzu Akan titi take kwana kasancewar batada muhalli Nata na kanta Kuma tana ciyar da ya’ya har guda 7 agabanta, gadai cikakken bidiyon domin kuji daga bakinta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button