Wallahi naziru sarkin Waka ba tsoronka mukeji ba kaima Kuma kaji tsoron Allah cewar Abubakar Bashir maishadda

Acigaba da zafafan martanin dasuke fitowa daga bakunan wasu producer nacikin masana’antar kannywood Kan kalaman da jarumar kannywood Ladin cima tayi na cewar idan tayi film daga dubu biyu zuwa dubu biyar kadai ake Bata.

Producer Abubakar Bashir maishadda ya Karyata Ladin cima tareda zazzafan martani Kan maganganun da naziru sarkin Waka yayi nacewar Yan kannywood suji tsoron Allah sudaina cin hakkin mutane idan sunyi musu aiki.

Producer Abubakar Bashir maishadda ya Kara dacewar Shi tunda yakeyin aiki film baitaba cin kudin wani ba Dan Haka naziru ya janye kalamansa Kan masana’antar kannywood dayayi domin shima acikin masana’antar yake.

Ga Mai bibiyar shafinmu zaiga yadda Muka kawo muku wani cikakken bidiyon da akayi Hira da daya daga cikin jaruman kannywood Ladin cima na cewar ba’a taba Bata naira dubu N40,000 idan tayi film saidai dubu biyu, dubu uku zuwa dubu biyar kadai.

Inda wannan lamarin dai yasa wasu daraktoci sunfito sunyi martani akan wannan kalaman Nata tareda Karyata abinda Tafada akan masana’antar, gadai wani cikakken bidiyon producer Abubakar Bashir maishadda.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button