Jaruman kannywood Mata sunyima Naziru zazzafan martani akan cewar sai anyi iskanci dasu ake sakasu a film

Wata sabuwa jaruman kannywood Mata sunfito sunyi zazzafan Martani akan Maganar da naziru sarkin Waka ya fada akansu nacewar sai anyi iskanci dasu ake sakasu acikin film.

Tundai martanin naziru Sarkin Waka zuwa ga wasu daraktoci da frodusoshi Kan cewar sai anyi lalata da wasu daga cikin Mata jarumai ake Fara sakasu acikin Shirin wasan Hausa dayayi, hakan yasa wasu daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood sunfito sunyimai zazzafan martani.

Haka zalika naziru Sarkin Waka Yanaci gaba da shan suka da zagi Kan maganganun dayayi, inda wasu daga cikin masu kallon wasan Hausa suka gasgata maganar tashi, wasu Kuma Basu gasgata maganar sarkin wakar ba.

Saidai wasu daga cikin masoya Fina finan Hausa sunyi sharhi Kan cewar meyasa Yan Mata masu kananan shekaru acikin kannywood zakaga suna Hawa manyan motoci, saikaga jarumai mazan Kuma wasu ko mashin basudashi balle Mota, sukuma a Ina suke samun kudaden.

Masana’antar kannywood tanacigaba da kamawa da wuta inda Kowa yake fitowa domin fadan abinda yake zuciyarsa, gadai cikakken bidiyon martanin wasu jarumai Mata nacikin masana’antar kannywood.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button