Nafisat Abdullahi tayi zazzafan martani akan maganar da naziru sarkin Waka ya fada nacewar ana iskanci da matan kannywood

Biyo bayan martanin da naziru sarkin Waka yayi akan cewar akwai sababbin jarumai Mata idan zasu shigo masana’antar wasu producers da directors sukan bukaci saisunyi lalata da matan kafin su sakasu acikin film.

Inda Nafisat Abdullahi tashiga sahun jerin matan kannywood dasukewa naziru sarkin waka martani tareda Karyata maganar dayayi akan cewar ba gaskiya bane idan Kuma akwai wanda aka tabayimata hakan tafito ta fada.

Nafisat Abdullahi ta kalubalanci duk wata mace acikin masana’antar kannywood cewar idan tasan wani producer ko director ya taba yinkurin yin lalata da ita to tafito tayi magana domin su kwatan Mata yancinta. Gadai wani gajeran bidiyo ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button