Tonan Asirin Ladin cima: Nima Ali Nuhu ya taba cinyemun kudina cewar Ali artwork Madagwal jarumin barkwanci

Acigaba da tone tonen asirin da jaruman kannywood sukeyi tun bayan hirar da BBC Hausa sukayi da Ladin cima nacewar idan tayi film naira dubu biyu ake Bata izuwa naira dubu uku.

Inda masana’antar kannywood tadauki zafi tun bayan bidiyon da naziru sarkin Waka yafito yayi inda yake cewar producers da directors suji tsoron Allah sudaina danne hakkin mutane idan sunyi musu aiki.

Inda yan masana’antar sukayi caaa akan naziru tareda mayarmai da zazzafan martani na cewar yanaso yaci mutuncin masana’antar su Dan Haka wallahi bazasu dagamai kafa dolene sufito su Kare kannywood.

Saidai jaruman barkwanci Ali artwork Madagwal yafito yayi bayanin yadda a shekarun baya yayima sarki Ali Nuhu aiki Amman Ali Nuhu yaki biyansa hakkinsa akan lokaci, sanda yayita bibiyar Ali Nuhu dakyar yasamu naira dubu arba’in N40,000 acikin naira dubu dari N100,000 na kudin aikinsa.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button