Wata sabuwa Musbahu M Ahmad Dan uwan Naziru Sarkin waka yafito yayi zazzafan martani akan rikicin kannywood

Dan Uwan mawaki naziru sarkin waka Wanda aka sani da Musbahu M Ahmad yafito yayi wasu maganganu akan irin kalaman da wasu daraktoci da frudososhi sukeyi akan Karyata Ladin cima.

Musbahu M Ahmad ya bayyana cewar a matsayinsu na ya’ya awajan Ladin cima baikamata ace wasu daga cikin masana’antar sunfito suna karyatata Akan abinda Tafada wanda gaskiya domin kuwa da girmanta da shekarunta bazatazo tafadi abinda ba haka yakeba.

Ya Kara da cewar ko nawa kabawa Ladin cima baka biyata na domin duk wanda yake cikin masana’antar kannywood a yanzu duk munzo Mun sameta ne duba da irin dadewar datayi da shekarun data Kwashe acikin masana’antar, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button