Adam a zango ya mayarwa da Naziru sarkin waka Martani cikin salon sautin waka

Biyo bayan kalaman da jaruma uwa acikin masana’antar kannywood tayi Ladin cima nacewar tunda take film ba’a taba biyanta sama da naira dubu biyarba inda naziru yafito yayi bidiyo tareda Jan hankalin masu Shirya Fina finan Hausa dasuji tsoron Allah sudinga adalci.

Haka zalika naziru yakara da cewar akwai wasu masu Shirya Fina finai da ake zargin cewar saisunyi lalata da Yan Mata kafin su sakasu acikin Shirin wasan Hausa, Ina wannan yasa jarumai maza da Mata sukafito sunayiwa naziru zazzafan martani akan bata sunan masana’antar kannywood dakuma cin zarafinsu.

Saidai Jarumi Adam a zango shima yabi sahun sauran jaruman kannywood dasukeyiwa naziru Sarkin waka Martani, inda Adam a zango yayi martanin nasa cikin salon waka Saida baikama sunan nazirun ba acikin wakar.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button