Naziru sarkin Waka yabada tallafin Naira Miliyan biyu domin Ladin cima tasamu jarin Sana’a

Biyu bayan irin Tashin hankalin da masana’antar kannywood tashiga acikin Yan kwanakinnan wanda yayi sanadiyyar tone tonen asirin masana’antar.

Naziru sarkin waka yafito yayi wani gajeran bidiyo inda ya Bawa wanda Basu fahimce maganar dayayi ba hakuri Haka zalika ya bayyana cewar bawai yayi Haka bane domin cin zarafin wani.

Acikin jawabi Nazriu sarkin Waka ya bayyana cewar indai Ladin cima tana zuwa masana’antar kannywood ne domin rufawa kanta Asiri tasamu abinda zataci da iyalanta yabada kyautar Naira miliyan biyu domin tasamu taja jari takama Sana’a

Haka zalika Naziru Sarkin Waka ya bayyana cewar shima Dan masana’antar kannywood ne Haka zalika yazauna da sarki Ali Nuhu da Falalu A Dorayi domin akawo gyara acikin masana’antar amman yaga abun bazaiyiwu bane shiyasa yafito yayi wannan maganar domin Kowa Yasan halin da ake ciki domin akawo gyara.

Ga cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button