Sonake Naziru sarkin waka ya rantse cewar baitaba lalata dawata jarumar kannywood ba cewar TY Shaba

Acigaba da raddi da jaruman kannywood sukeyiwa naziru Sarkin waka Kan kalaman datayi amfani dasu nacewar yakamata masu Shirya Fina finai suji tsoron Allah sudinga adalci Haka zalika sudaina lalata da wasu jarumai Mata akan cewar zasu sakasu acikin film.

Lamarin yasa wasu jarumai sunfito sun kalubalanci maganar da naziru sarkin waka yayi tareda cewar bazasu bari ya lalata musu mutuncin masana’antar suba.

Jarumin kannywood TY shaba yafito yayi wani bidiyo saidai ya canja launin fuskarsa ayayin dayakeyin wannan bidiyon saidai ba’asan manufarsa nacanja fuskar nashiba.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button