Wata jaruma ta tona asiri Ni shaidace saisunyi lalata dakai sannan zaka samu daukaka a kannywood

Allura tana neman tona garma domin kuwa tun Bayan Karyata Ladin cima akan kalaman datayi nacewar idan tayi film dubu 2 zuwa dubu 5 kadai ake Bata ya tada Kura acikin masana’antar kannywood.

Inda wata budurwa Wanda takasance jarumace acikin masana’antar kannywood ta bayyana cewar itama yanzu ta Dade acikin masana’antar Amman haryanzu Bata samu daukaka ba sabida bata bayarda kanta gawani namiji acikin masana’antar kannywood ba.

Inda ta bayyana cewar sun film baimusu Riga ba Haka zalika baimusu wando ba kamar yadda wasu jarumai suke fitowa suce film yagama musu komai. Gadai cikakken videon abinda Budurwar kecewa da bakinta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button