A karon farko Jarumi Ali Nuhu da Aisha Najamu Izzar so sun sake sabon video su a Bakin ruwan lagos

Wani Sabon bidiyon jaruman masana’antar kannywood kenan daya bayyana a kafofin sada zumunta Ali Nuhu da Aisha Najamu Izzar Wanda akafi sani da hajiya nafisa acikin Shirin izzar so.

Cikin bidiyon dai alamune na yadda jaruman Suka hadu awani Bakin ruwa dake Jahar Lagos inda suke daukan hotuna cikin nishadi dajin Dadi da walwala.

Aisha Najamu tafara samun daukakane tun lokacin data Fara fitowa acikin Shirin izzar so Mai dogon zango wanda aka farasa a shekarar 2020. Gadai cikakken bidiyon nasu abakin ruwan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button