Adam a zango da Fati Washa sun saki Sabon video suna rera sabuwar wakar Adam a zango

Fitattun Jaruman kannywood guda biyu Adam a zango da Fati Washa sun saki wani sabon bidiyonsu dasukayi cikin nishadi da walwala acikin wata sabuwar wakar Adam a zango maisuna (baza’a fimu kudiba Kuma afimu jindadi ba)

Fati Washa dai an Dade ba’aga jarumar acikin masana’antar kannywood domin batama kasar tana kasar Cyprus kamar yadda rahoto suka bayyana a kwanakin baya.

Adam a zango da Fati Washa dai sun hadu awajan daukar wani sabon Shirin Adam a zango maisuna “Asin da Asin” inda Fati Washa takai musu ziyara a garin Abuja inda suke daukar Shirin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button