Anyi sulhu tsakanin naziru Sarkin Waka da kungiyar masu Shirya Fina finan Hausa (Moppan)

Biyu bayan rikicin daya barke acikin masana’antar kannywood tun lokacin da wani faifan bidiyo yafita na Ladin cima inda BBC Hausa sukayi Hira da ita ta bayyana cewar idan tayi film naira dubu biyu zuwa dubu biyar kadai ake Bata.

Lamarin da ya janyo cece kuce yasa mutanen gari sukaita zazzafan martani izuwa ga masana’antar kannywood inda naziru sarkin waka shima yafito yayi nasa martanin zuwa ga masu Shirya Fina finai da cewar sudinga Jin tsoron Allah suna biyan hakkin mutane, Haka zalika sudaina cewar saisunyi lalata da wasu matan kafin su sakasu acikin film.

Lamarin daya janyo wasu masu Shirya Fina finan dawasu jarumai sukaitama naziru Sarkin waka raddi Kan cewar zaifito ne domin ya Bata musu sunan masana’anta, saidai ajiya da daddare ansamu anyi zama tsakanin naziru Sarkin waka dawasu daga cikin manya a kungiyar (Moppan) acikin gidan naziru sarkin Waka.

Inda acikin wannan zama anyisane domin asamu sasanci tsakanin bangarorin guda biyu Haka zalika tareda Nemo l hanyar daza abi domin ganin an kaucewa duk wata barna dazata sake fitowa daga masana’antar kannywood

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button