Kalli yadda Fati slow ta durkusa tanawa Naziru Sarkin Waka godiya akan naira miliyan dayar daya bata kyauta

Biyo bayan irin abubuwan dasuka faru acikin masana’antar kannywood a Makon daya wuce Kan kalaman da Ladin cima tayi nacewar tunda takeyin wasan Hausa ba’a taba biyanta sama da naira dubu biyar ba.

Inda naziru yafito yayi martani wa masu Shirya Fina finai damasu bada umarni akan cewar sudinga adalci Haka zalika Naziru ya bayyana cewar maganar cewar wasu masu Shirya Fina finai saisunyi lalata da Mata suke sakasu gaskiyane ba karya bane.

Saidai cikin wani bidiyon naziru yafito yabada hakuri Kan kalamansa inda ya bayyana cewar bawai yayi hakan danyaci zarafin wani kokuma wata bane, inda ya bayyana cewar yayi alkawarin bawa Ladin cima kyautar Naira miliyan biyu Haka zalika tsohuwar jarumar kannywood Fati slow data fitowa tayima naziru zazzafan raddi itama yayi Mata alkawarin kyautar Naira miliyan daya.

Inda acikin wannan bidiyon zakuga yadda Fati slow ta durkusa Kasa tanayiwa naziru sarkin Waka godiya akan kyautar dayayi Mata Haka zalika tabasa hakuri Kan irin munanan kalaman datayi akansa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button