Allah sarki Rayuwa kenan kalli yadda jaruman kannywood suka zagaye Jarumi Moda suka Masa kyauta

Duk Wani makallacin shirin Fina finan Hausa shekara goma Sha biyar zuwa ashirin baya Yasan wanene Jarumi Moda kasancewar irin yadda yabada gudunmawa acikin masana’antar kannywood sosai da sosai.

Jarumi Moda yakasance Yana fitowa acikin Fina finan barkwanci Dama Wanda bana barkwanci ba kafin daga baya Allah ubangiji ya jarabceshi da Rashin Lafiya.

Saidai a safiyar yau mukai Karo da bidiyon Jarumi Moda acikin wani babban dakin taro tareda wasu sauran jaruman kannywood inda aka saka wata tsohuwar wakar Hausa ta Moda, tareda wasu jarumai sunayimai liki da kudi kamar yadda zaku gani acikin bidiyon dake Kasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button