Kalli yadda sabon video Adam a zango da Abale cikin sabuwar wakar Adama a zango

Fitattun Jaruman kannywood guda biyu Adam a zango da Daddy hikima Wanda akafi sani da Abale cikin wata sabuwar wakar jarumi Adam a zango Mai taken (Baza’a fimu kudi ba Kuma afimu jindadi ba).

Daddy hikima wanda akafi sani da Abale acikin Shirin film din A DUNIYA wanda shine Shirin Hausa daya Fara samun daukakar da Yan kallo suka Sansa acikin masana’antar kannywood.

Cikin wani gajeran bidiyo da Adam a zango da Daddy hikima sukayi awajan daukan wani Shirin sabon Adam a zango maisuna “Asin da Asin”.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button