Matar Naziru sarkin Waka ta fashe da Kuka Kan kazafin da Fati slow tayiwa naziru Sarkin Waka

Biyo bayan irin Rigimar data faru acikin masana’antar kannywood Wanda haryayi sanadiyyar nunawa juna yatsa tsakanin wasu jaruman cikin masana’antar akan kalaman da naziru sarkin waka yayi akan masu Shirya Fina finai damasu bada umarni.

Inda Fati slow tafito tayiwa naziru Sarkin Waka wankin babban bargo tareda fadin cewar idan ya Isa yafito ya rantse cewar baitabayin lalata dawata jaruma acikin masana’antar kannywood dinba.

Saidai biyo bayan Zaman sulhu da akayi tsakanin Naziru Sarkin Waka da shuwagabannin kungiyar masu Shirya Fina finai ta (moppan) inda aka daidaita alamura aka bawa Kowa hakuri.

Inda naziru sarkin Waka yayi alkawarin bawa Fati slow naira miliyan daya Haka zalika yayi alkawarin bawa Ladin cima naira miliyan biyu Kuma nazirun yacika alkawarin dayayi domin yabada kudin.

Saidai wani bidiyo Dake yawo akafofin sada zumunta inda wata mrs naziru Sarkin Waka tafito tayi zazzafan martani ga Fati slow Kan bawata mijinta suna datayi cikin Kuka inda take fadin cewar batasan cewar naziru Sarkin Waka yanada ya’ya da iyalai ba. Gadai cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button