A karon farko Jaruma Maryam Yahaya tasauka kasar Dubai tun Bayan samun lafiyarta domin Shakatawa

Daya daga cikin Fitattun Jaruman kannywood Maryam yahaya wanda a watannin baya tasha fama da matsananciyar jinya nakusan watanni hudu, cikin hukuncin ubangiji tasamu lafiya yanzu.

Maryam Yahaya

Maryam yahaya ta wallafa wasu zafafan hotunan nata a shafinta na Instagram wanda tadauke wannan hotunane a kasar ta Dubai tareda wata babbar kawarta Kuma aminiyarta.

Saidai bayyanar wannan hotunan na jarumar yasa wasu daga cikin masoyanta sunja hankalinta na cewar baikamata ace daga samun sauki tafara zuwa wannan yawace yawacen ba kamata yayi ace ta nutsu takama kanta har lokacin da Allah zaifito Mata da miji tayi aure a cewar masoyan nata.

Saidai awani gefen masoyan jarumar sun nuna Mata goyan bayan cigaba da shanawarta dakuma walwala inda suke bayyana hakane zai tabbatarwa da makiyanta tasamu lafiya da kwanaciyar hankali. Gadai cikakken bidiyon hotunan Maryam yahaya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button