Innalillahi Jarumin kannywood Sinana yatona Asiri akan maganar da naziru sarkin Waka ya fada

Biyo bayan irin abubuwa marasa Dadi dasuka faru acikin masana’antar kannywood jarumin kannywood Sinana ya bayyana cewar maganar da naziru sarkin Waka ya fada gaskiya ne Akan cewar akwai masu Shirya Fina finai da basa biyan jarumai hakkinsu.

Saidai Bayan sulhu da akayi tsakanin naziru Sarkin Waka dawasu jaruman kannywood wanda kungiyar (moppan) tashige gaba inda aka samu daidaiton alamura Kuma naziru yafito yabada hakuri akan abinda ya faru.

Jarumi sinana ya bayyana cewar zaicigaba da fadan tunda naziru Sarkin waka ya tsaya da rikicin ya bayyana cewar yakamata akawo karshen zalincin da akema wasu jarumai acikin masana’antar kannywood kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button