Naziru Sarkin Waka ya Fadi Dalilin Dayasa yabawa Fati slow Naira miliyan daya Bayan zaginsa datayi

Biyo Bayan kyautar zunzurutun kudi har naira miliyan daya da naziru sarkin waka yayiwa tsohuwar jarumar kannywood Fati slow Bayan irin munanan kalaman data jefesa dashi akan maganar daya fito yayi.

Idan baku mantaba naziru sarkin Waka yafito yayi magana nacewar masu Shirya Fina finan Hausa dasuji tsoron Allah sudaina cin hakkin mutane idan sunyi musu aiki Haka zalika sudaina yinkurin saisunyi lalata da jaruma kafin sudinga sakata acikin film.

Inda wasu jarumai suka fito sukayiwa naziru Sarkin Waka zazzafan martani akan maganar daya fada Haka zalika itama tsohuwar jarumar kannywood Fati slow tafito tayi magana inda tace naziru sarkin Waka ya rantse cewar baitaba yin fasikanci dawata mace ba acikin masana’antar kannywood.

Saidai naziru sarkin waka a maimakon yadauki mataki akan Fati slow saikuma akaga yayi bidiyo inda yak fadin cewar yayi Mata alkawarin kyautar Naira miliyan daya taje taja jari takama Sana’a.

Haka zalika acikin wata Hira da akayi da naziru sarkin waka yafito ya bayyana dalilinsa Dayasa ga zabi yabawa Fati slow kyautar Naira Miliyan daya Bayan cin mutuncinsa datayi kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button