Wata budurwa tayi alkawarin saita saka ankama wani Saurayi sabida yace tanada cutar kanjamau (H.I.V)

Shafin tiktok wajene akayisa domin sada zumunta ta hanyar bidiyo ma’ana zaka dinga daura bidiyon ka kokuma tallata wata Sana’a taka awajan Amman a gefe guda wasu daga cikin Yan arewacin najeriya sun Maida wajan domin sudinga cin zarafin junansu.

Wata budurwa a shafinta na tiktok tayi alkawarin saita saka an kamo Mata wani Saurayi dayace tanada cutar kanjamau a duk inda yake a fadin najeriya, Budurwar tasha alwashin yadda yaci mutuncinta saita saka hukuma sun kamashi.

Saidai daga cikin masu tsokaci akan wannan bidiyon na wannan baiwar Allah wasu sun nuna rashin jindadinsu Kan wanna alamari, Haka zalika wasu Kuma sun nuna jindadin irin cin mutunci da wannan Saurayi yayiwa wannan Budurwar kamar yadda zakugani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button