Wata Sabuwar Kalli abinda Maryam Yahaya da Fati shu’uma sukeyi acikin Mota

Wani bidiyon fitattun Jaruman kannywood guda biyu Maryam yahaya da Fati shu’uma kenan acikin Mota ana tukasu inda acikin bidiyon angansu cikin jindadi da walwala sun bayyana cewar zasuje Bakin ruwa domin Shakatawa.

Saidai Basu bayyana wani wajen Shakatawa zasuje ba, saidai Jim Kadan bayan kwana daya da fitan wannan bidiyon nedai akaga wasu zafafan hotunan Maryam yahaya a kasar Dubai inda wannan alamune dasuke nuni da Maryam Yahaya Kasar Dubai suka tsallaka.

Gamasu bibiyar shafukan sada zumunta Dakuma shafin Maryam yahaya zasusan cewar jarumar dai tayi jinya na tsawon watanni hudu zuwa biyar agida saidai bayan samun lafiyar nata anfara ganin bidiyonta da hotunanta awajan Shakatawa tareda kawayen nata. Gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button