Kalli video wasan Babbar sallah da Safara’u tayi a garin Kaduna – Dubban Mutane sunzo kallonta

Tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood safiya yusuf wanda akafi sani da Safara’u tayi wani zazzafan wasan sallah a jiya litinin a garin Kaduna.

Safara’u da mawaki Mr-442 dai sun sauka a garin kaduna inda suka gabatar da wasan babbar sallah tareda masoyansu, saidai irin yadda dubban mutane suka halarci wajan yasa Safara’u farin ciki.

Jaruma Safara’u dai tun bayan barinta masana’antar Kannywood sakamakon abinda ta aikata yanzu ta tsunduma harkar waka dumu dumu, inda take bayyana cewar tana matukar jindadinta a harkar waka haka zalika wakama yanzu tafara.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button