Karshen Turji Shugaban Yan Bindiga Yazo karshe Kalli video Yadda aka kama Manyan Yaransa

Sha’anin ta’addanci yanaci gaba da yaduwa musamman a arewacin Najeriya, inda a yankin zamfara dai dan Ta’adda Bello Turji shine yayi kaurin suna wajan aikata miyagun laifuka.

Inda anan dai wani faifan bidiyon yadda aka kama wasu daga cikin yaran bello Turji kenan, awajan inda suke aikata aikin ta’addanci a yankunan zamfara, katsina dakuma sokoto.

A watannin baya dasuka wuce dai an zargi Bello Turji da tare wata mota akan hanyar sokoto tareda kona sama da mutane 20 acikinta da ransu, lamarin daya matukar dauki hankalin alumma a wannan lokacin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button