Wankan Sallah Daga Gidan Sarki Ali Nuhu, Yakubu Muhammad da producer Abubakar Bashir Maishadda

Masha Allah ayau munkawo muku wasu zafafan hotunan wasu manyan jaruman masana’antar Kannywood.

Jaruman sun hada da sarki Ali Nuhu da ya’yansa, Yakubu Muhammad, Sani Danja da Babban producer Abubakar Bashir Maishadda.

Tabbas jaruman masana’antar Kannywood sunyi kwalliya ta’azo a fada domin duk wanda yaga wannan kwalliyar dole ya yabeta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button