Hotunan Barka da Sallah Na jaruma Rahama Sadau tareda Yan uwanta Daga kasar Cyprus

Jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Rahama Sadau ta saki wasu kyawawan hotunanta tareda yan uwanta.

Itama jaruma Rahama Sadau tabi sahun sauran jaruman Kannywood wajan wallafa hotunan shagalin bikin babbar sallah a dandalin sada zumunta na Instagram.

Saidai jarumar tayi bikin babbar sallah a kasar datake karatu wato kasar Cyprus tareda yan uwnata acan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button