Kalli video Yadda akayiwa Safara’u Duka da Mr-442 a Garin Kaduna awajan wasan sallah
Biyo bayan kammala idin babbar sallah wanda kusan tazamewa masu waka damasu fitowa a fina finan hausa hada wasan sallah a garuruwa daban daban.
Inda a wannan sallah Safara’u ta hada wasan sallah a kasar Nijar, kano dakuma garin Abuja inda duk tayi wasan sallah a nijar lafiya dakuma kano saidai a garin kaduna rahotanni sun bayyana cewar ansamu hatsaniya.
Wani faifan bidiyo dazamu sakamuku zai kara tabbatar muku da cewar wasan sallah da Safara’u tayi a garin kaduna ba’a tashi lafiya kamar yadda tayi sauran wasanninta na baya ba.
Inda zakuga yadda ake musu ihu ana fadin cewar anyiwa ogan Safara’u Mr-44# duk awajan wasan, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.