Kalli video Yadda Mr-442 da Safara’u sukasha dakyar awajan wasan sallah a garin kaduna

Rahotanni sun bayyana cewar wasan sallah dai ya fara gudana cikin annashuwa da farin ciki a yayin da masoyan Safara’u sukeci gaba da halartar wajan.

Saidai bayan wasan sallah yafarayin zafi ansamu wasu wanda suka fara zagin mawaki Mr-442 da mawakiya Safara’u awajan shagalin wasan sallah a garin kaduna wanda hakan ya janyo hatsaniya.

Rahotanni sun bayyan cewar saida jami’an tsaro suka samu dakyar suka fitar da Mr-442 da Safara’u daga harabar wajan sakamakon yadda wajan ya hautsine da hayaniya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button