Mawaki Dauda kahuta Rarara tareda Mahaifiyarsa dakuma Matarsa da yaransa

Fitaccen mawakin siyasa Dauda kahuta Rarara kenan tareda Mahaifiyarsa dakuma matarsa da iyalansa sunayiwa kowa da kowa barka da sallah.

Dauda kahuta Rarara da Mahaifiyarsa

Kamar yadda kuke gani hoto na farko mawakin siyasa a jam’iyar APC Dauda kahuta Rarara ne shida mahaifiyarsa a shagalin bikin babbar sallah 2022.

Haka hoto na biyu mawaki Dauda kahuta Rarara ne tareda mai dakinsa dakuma ya’yansa sukayiwa alumma hotunan barka da babbar sallah 2022.

Dauda kahuta Rarara shahararren mawakin siyasane kuma daukakarsa tafara samune tun a shekarar 2015 lokacin dayayiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari waka kafin yau mulki a wannan lokacin.

Haka zalika Dauda kahuta Rarara yacigaba da samun daukaka bayan shugaba Buhari ya lashe zaben 2015 da akayi har izuwa yanzu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button