Abinda Yafaru Dani Ina kwance acikin Daki – Lallai Aure Akwai Dadi wallahi

Wata Matar Aure ta bayyana wani abun al’ajabi daya faru da ita a kasar Saudiya lokacin data ziyarci kasar ita da kakarta inda bayan saukarsu a Madina tanason ta ziyarci Makkah.

Inda ta bayyana cewar a lokacin tana Allah-Allah taganta Makkah Allah batasan cewar akwai tazara tsakanin Makka da Madina ba, saida kakarta take fada mata cewa akwai tafiya sosai.

A lokacin dazasu tafi sai akace a sai abinci amman ita ta nuna cewar bata bukatar abinci sabida tana Allah-Allah kawai taganta a Makka inda ta bayyana cewar an sayowa kakar tata tuwo a lokacin dazasu tafin.

Kasancewar labarin yanada tsayi sosai zamu saka muku cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button