Kalli video Hira da Safara’u bayan dukan da akayi Mata a garin Kaduna

Kamardai yadda wani faifan bidiyo yake yawo wanda wani matashi ya daukesa inda yake bayyana cewar anyi Safara’u dukan tsiya ita da Mr-442 a garin kaduna wajan dasukaje wasan sallah.

Saidai ganau awajan wasan sallah sun tabbatar da cewar ansamu hayaniya wanda takai sanda jami’an tsaro suka fitar da Safara’u da mawaki Mr-442 daga wajan.

Saidai wasu sun karyata wannna labarin inda suke fadin cewar babu wanda ya daki Safara’u kokuma shi Mr-442 awajan wasan sallah a garin kaduna, kawai dai ansamu hayaniya ne awajan.

Anan kuma wani faifan bidiyon mawakanne inda aka gayyacesu a gidab radio ake musu wasu tambayoyi, gadai cikakken bidiyon a kasa domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button