Kalli video Yadda akayiwa Safara’u duka da Mr-442 awajan wasan sallah a garin Kaduna
Rahotanni sun bayyana cewar wasan sallah da Safara’u da mawaki Mr-442 suka shirya a garin kaduna yazo da tangarda inda aka bayyana cewar Safara’u da mawaki Mr-442 sunsha da kyar.
Wasan sallah dai wanda da farko anga yadda matasa maza da yan mata sukaita tururuwar shiga wajan wasan, saidai daga baya kuma abu yazo yazama fada.
Saidai ganau dasukaje wajan sun bayyana cewar jami’an tsaro sune suka fitar da mawakiya Safara’u da uban gidanta Mr-442 daga harabar wajan.
Anan kuma wani faifan bidiyon wata budurwa ce wanda takeyiwa Safara’u dariya da Mr-44# sakamakon dukan da aka musu a garin kaduna.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.