Momee Gombe ta gabatarda wasan Babbar Sallah a kasar Niger

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruma Momee Gombe ta gabatarda wasan sallah ta a kasar Niger.

Jarumar dai a wannan shekarar ta amsa gayyatar masoyanta dasuke kasar Niger wajan gabatarda wasan babbar sallah kamar yadda jaruman Kannywood suka saba gabatarwa duk shekara.

Jaruma Momee Gombe tana daya daga cikin jarumai mata dasuke tashe matuka, domin kuwa jarumar ta kware wajan iya fitowa a fina finai daban daban.

Anan zakuga wani faifan bidiyon yadda jarumar take wasan sallah a kasar Niger inda masoyanta suke lika mata kudade sabida soyayya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button