Yanzunnan Dalibar Kwalejin Abubakar Tatari Ali Polytechnic dake Bauchi Ta Rasu Innalillahi wa’inna raji’un
Allah Ya Yi Wa Ɗalibar Kwalejin Abubakar Tatari Ali Dake Bauchi A Sashen Karatun Koyan Aikin Jarida, Fatima Muhammad Sulaiman (Faty) Rasuwa.

Fatima Muhammad Sulaiman Tana Aji Daya Na Sashen Koyan Aikin Jarida A Kwalejin. Ta Rasu Jiya Laraba A Birnin Jos Na Jihar Filato.
Allah Ya Jikanta Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.