Hamisu breaker yayi Mamaki bayan ganin abinda wannan budurwar Takeyi awajan shagalin biki

Fitaccen mawaki a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hamisu breaker yayi mamakin yadda wata zankadediyar budurwa take rera wakarsa kamar itace tayi wakar tun asali.

Wannan bashi bane karo na farko da ake samun jarumai mata wanda suke rera wakar Hamisu breaker kamar sune sukai wakar inda ansamu wata budurwa a shekarar 2020, data juya wakar Hamisu breaker maisuna “jarumar Mata” inda tayi.

Saidai ananma wani faifan bidiyon wata budurwar ce take rera wakar Hamisu breaker cikin nutsuwa inda tabawa kowa mamaki ganin yadda ta haddace wakar tsaf acikin kanta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button