Nayi Matukar shan wahala a Kannywood cewar Tsohuwar jaruma Farida Jalal
Farida Jalal tana daya daga cikin tsofaffin jarumai mata a masana’antar Kannywood wanda sukai tashe a shekarun baya dasuka wuce domin a wancan lokacin sune jaruman da akeji dasu acikin masana’antar.
Saidai cikin wata hira wadda gidan jaridar BBC Hausa suke gayyato jarumai domin tattaunawa dasu jarumar ta bayyana cewar ta matukar shan wahala a masana’antar Kannywood.
Cikin hirar jarumar ta bayyana cewar dalilin dayasa yanzu ba’a ganin fuskarta acikin sababbin fina finai shine yanzu tafi karkata a harkar wakokin yabon Annabi Muhammad s.a.w, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.